TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Mugun so page 33

 𝕄𝕌𝔾𝕌ℕ 𝕊𝕆❤️‍🔥


*Written by Fateemah MG


🌸💕🌸💕🌸💕

#Zayn Abideen

#Safeerah♡

#Love

#Romance


               ....ᖴᗩTᗴᗴ ᗰᗩᕼ

ᗩᒪᕼᗩᗰᗪᑌᒪIᒪᒪᗩᕼ_(◕‿◕✿)


🫶🏻💕 

Page 3️⃣3️⃣

_______


Tun daga yanda ya riƙa danna horn suka san yau Oga ba lafiya, a fusace yyi parking ɗin motar ya fice, gaban ƙofarta ya buɗe mata ya fusgo ta suka shige cikin gidan, part ɗinsa ya ja ta ita dae da jan ƙafa take binsa a baya dan ji tayi jiri na ɗibarta. Tayi saa ma tasha magani da safe da tuni ta zube sumamma, cikin ɓacin rai ya ja ta zuwa parlournsa. 


Suna isa ta fusge hannunta tana kallonsa, runtse idanunta tayi tace, "Ya Abideen dan Allah kayi haƙuri.. ba yanda kake tunani bane.." idanunsa da suka gama ƙanƙancewa bbu abunda yake tunawa sae yanda take murmushi lokacin da yaron can ke yi mata magana yana tunanin toh shi a ina ya gaza! Kallon fuskarta yyi da duk hawaye da majina yyi caɓacaɓa, cikin takaici ta daka mata tsawa, "SHUT UP!!" 


Ɗakin gaba ɗaya sae daya ɗauki amon tsawar, lumshe ido yyi jin kukan da magen Safeerah ta sake, da gudu Juman ta fice daga part ɗin Abideen. Jikin Safeerah kuwa sanyi yyi ganin yau ita kam sae Allah, bata gama tunanin nan bh ya fusgi hannunta suka shiga bedroom ɗinsa kafin ta ankara yasa hannu ya yage sabuwar abayar da ta saka, abayar sabuwa ce yau ta fara saka shi kuma kyauta ce mahaifiyarta ta bata kafin rasuwarta. 


Tsaye yyi yana kallonta kafin ya ƙara sa hannu ya yage pant ɗin dake jikinta, a tsoro tayi mugun tsorata dan tura ta kan gadon yyi. Hannunsa yasa ya kifa ta yanda cikinta ya manne da kan gadon, juya kai tayi tana kallonsa sae gani tayi yana cire belt ɗin jikinsa, Ido ta zare cikin tsoro...


Tana cikin zulumi da tunani sae jin belt tayi ya sauka akan mazaunanta, wani ƙara ta sake cikin jin zafi dan da gaske ya daketa amma bae sa mata duka ƙarfinsa bh, zabura tayi zata miƙe ya kamo waist ɗinta ya ajiyeta in place, muryarsa can ƙasan maƙoshi cike da ɓacin rai yace, "You count..!" Cike da mamakinsa hawaye ke zuba daga fuskarta, yana spanking ɗinta kuma yace sae ta irga... 


"Idan baki irga bh zan koma baya kuma idan kika taɓa zan sako daga farko.." wata ajiyar zuciyar ta sauke tana ji kamar an ɗaura mata dutse akan ƙirji, da gefen ido ta kallesa yana cire riga, ga wandonsa yyi ƙasa kan ƙugunsa, ɗauke idanunta tayi tana kallon yanda ya naɗe belt a hannunsa. Bata ankara bh ta sake jin wani duka, cikin murya mae rawa tace, "biyu?"


Kallonta yyi yace, "Daga farko zaki fara.." kanta ta kwantar ta rungume jikinta da hannayenta tunda ba jikinta yake duka bh, jiki na kyarma ga murya na rawa haka tayi ta irga masa har ya kai uku. Na ukun nan kuwa ba ƙaramin shigar ta yyi ba, ihu ta kurma tayi saurin kai hannu tana sosa gurin dan har wani ƙaiƙayi da zugi taji yana yi mata. 


Juyawa tayi a gigice tana hawaye ga majina duk ya ɓata mata fuska, duk yanda tayi ƙoƙarin dannewa sae da ta gagara, hannu ta kai ta sosa nan Abideen yyi tsaye yana kallonta, murmushi yyi yace, "Ya zube, daga farko zaki fara.." wasu sababbin hawaye ne suka zubo mata a ido, gani yyi kamar baza ta iya daurewa bata taɓa bh saboda zugi. 


Wardrobe ɗinsa ya buɗe ya ciro necktie bata ankara bh ya ɗaure mata hannu, tsabar takaici ji tayi kamar ta mutu ga baƙin ciki daya cika mata zuciya. Muryarsa taji a kunnenta yana cewa, "If you don't follow my orders then kin gama zuwa school daga yau.." kallonsa tayi cikin mamaki dama haka Abideen yake, ɓakin kumurcin mugu mae baƙin hali? Ba yadda ta iya haka ta fara irgar ga hannunta a ƙulle ta saman kanta, saboda da tsabar zafi da zugi sae dae tayi juyi kuma tana juyin yake kamo ƙugunta ta yadda baza ta iya wani ƙwaƙƙwaran motsi bah, da kyar ta ƙarasa irga masa na goma sannan ta fashe da matsanancin kuka don idan tace masa akwai zafi, ƙarfinsa ta ƙara mata hakan yasa har tayi shiru ta haɗiye komai dan bh ƙaramin burinta bane tayi Pharmacy kuma baza ta bari Abideen ya ruguje mata shi ba. 


Yana gamawa ya tsaya yana kallon yanda mazaunan suka yi ja abunka da farar fata, burgeshi yaji yyi hakan yasa yyi mata raɗa a kunne yace, "You fucking pick my calls whenever I call you!!!" Shiru tayi masa tana matsar kwalla wani tururin baƙin ciki yana ƙara dasuwa a zuciyarta, damuƙo mazaunan yyi inda ta zabura saboda zafi, kai tayi saurin ɗaga masa sannan ya zauna yace, "Kin tashe shi bacci, maza ki fara aiki.." a hankali ta sauko daga gadon tana tunanin mafarkinta na zama Pharmacist kawai daurewa zatayi dashi and komai zai zo ƙarshe da yardar Allah. 


Zaune yyi jikin gado tareda dafe kansa da hannayensa duka biyu, hannunta na rawa ta zuge zip ɗinsa, kansa ya ɗaga yana kallon yanda takeyi jikinta yana rawa ga hawaye duk ya ɓata mata fuska. Har ta kai hannu yace, "Da baki zakiyi.." kai ta ɗago ta kalleshi tana jin wani sabon hawaye yana zubowa a fuskarta ga ƙuna da ranta yake yi, numfashinsa ya daidaita yace, "Ko kin haƙura da zuwa makarantar ne?"


Girgiza masa kai tayi da sauri takai bakinta, wata ajiyar zuciya ya saki mae ƙaran gaske, nan da nan jikinsa ya hau rawa. Gani yyi bata yi masa yanda yake so hakan yasa ya damƙi gashin kanta yana tura mata ƙugunsa, kuka ta cigaba ganin yana neman choking ɗinta har amai taji yana neman zuwa mata. Sosai ya damƙi gashin kanta ga zafin riƙon gashi ga na wanda yyi ga yanda numfashinta ke neman ɗaukewa, ba bakin magana sae hawaye dake ta zuba daga idanunta. 


Wani gurnani taji yana yi mata ga yanda jikinsa ke rawa kamar mae farfaɗiya, ji tayi little bro yana motsi ga yawun bacci daya cika mata baki, wani tashin zuciya taji lokaci ɗaya, zare jikinsa yyi muryarsa na rawa yace, "Ki haɗiye shi.. idan ki.. kina so ki koma school.." sabbin hawaye ne suka sake zubowa daga idanunta nan ta haɗiye shi tas, sae daya gama mai da numfashi ya zube idanunsa akanta yace, "Good girl! When I call you pick and kar na ƙara ganin kin kula wani saboda ke tawa ce ni KADAI else punishment ɗinki sae ya fi haka muni.." yana faɗin haka ya miƙe tsaye ya zuge zip ɗinsa ya wuce bathroom. 


Daga ƙahon zuciyarta taji wani tsana na Abideen ɗin yana taso mata, cikin baƙin ciki ta miƙe ta wuce ɗakinta tana tafe a hankali, pills ɗinta ta ciro ta sha sannan ta wuce bathroom ta cika ruwa a bathtub ta shiga don gasa jikinta. 


Washe gari...

Gaba ɗaya Abideen kasa sukuni yyi saboda kewarta da yyi, yana son jin ɗumin jikinta amma ba hali saboda yasan fushi take yi dashi, da kyar ya samu yyi bacci. 


Da safe around 11 ya fito daga part ɗinsa yaga har tayi breakfast ta jera amma bae ganta bh bare alamarta, zama yyi ba tsoron Allah ya ci abinci ya cika cikinsa kafin ya kama hanyar asibitin Dr Na'ima saboda ya yanke shawarar yin magana da ita ƙila ta bashi solution tunda shi kansa ya kulle. A wani restaurant suka yi zasu haɗu kuma haka akayi, yana zama suka gaisa. 


Dubanta ta kai gareshi tana mamakin meye ke damunsa, ɗauke kansa yyi daga gareta yace, "Na'ima ina da matsala kuma wife ɗita baza ta iya samun mani solution ba, I asked her few days ago and her answer was baza ta iya ba" juice ɗin kan table Na'ima ta ɗauka ta kurɓa sannan ta ajiye ta cigaba da kallonsa, gyaran murya tayi tace, "Zaka iya kai ta asibiti idan akwai buƙatar haka.." cize leɓensa yyi yace, "No! Wannan baya buƙatar likita, ra'ayi ne and bata ra'ayin haka. Maganar gsky I won't be satisfied da abunda zata mun ba, I need more.." ɗauke kansa yyi ya bar Na'ima da tunani dan da alama baya so ya fito fili ya faɗa mata damuwar, ajiyar zuciya tayi tace, "Idan bata so kuma hakan baze gamsar da kai bh sae ka sake aure kawai.." kallonta yyi cikin rashin yarda, tasan yanda yake son Safeerah kuwa da har zata ce yyi mata kishiya? Gaskiya baze iya ba, takaici yasa ya miƙe ya fice daga gurin ba tareda yyi mata sallama ba, gidan su ya wuce straight ya faɗa part ɗin Hajiya.


Umma da Aunty Luba tsaye suka yi akan Zaytoona sun kama ƙugu kamar masu shirin yin faɗa, Umma ce cikin ɗaga murya tace, "Ke ki faɗa mana abunda ke damunki kawai kin zauna tun yaushe kike yi mana koke koke kin ƙi faɗi mana komai toh ko gamo kika yi ne?" Matsar kwalla Zaytoona tayi tana girgiza kai, Aunty Luba ce ta dafa ta tace, "Mamana kiyi haƙuri ki gaya mana abunda ke damunki.." hanci ta ja cikin shagwaɓa tace, "Toh ba Yaya bane.." zaro ido Umma tayi tace, "Me Yayan yyi kuma? Dukanki yyi ko me?" 


Girgiza kai tayi tace, "Ba shi.. ba shi.. bane.." a tsorace Umma ta zauna gefen Zaytoona tace, "Ina jinki faɗa mani meya miki" sosai ta cigaba da kukan sae kuma tayi shiru tace, "Dama jiya da naje part.. din.. Hajiya ..shine ...yace. na je ..motarsa.. na ɗauko..abu..shine.. sh..shine.." sosai mata biyun gurin suka tsorata, a kiɗime Umma tace, "Ko dai wani abu Abideen ɗin yyi miki?" Girgiza wa Umma kai tayi tace, "Shine.. naga pant.. acikin.. motarsa.." sallallami Aunty Luba da Umma suka fara Umma kuwa harda ɗaura hannu akai, tsuka Aunty Luba taja ta zauna tace, "Shike nan ba kin gani bh ai na gaya miki ki ɗauki mataki akan ƴar iskan yarinyar nan amma ki duba duk ta shanye shi.. wai harda pant ɗinta yake yawo a mota, wato bata ishe shi a gida ba shine take yawo dashi cikin mota.." 


Tagumi Umma ta buga tace, "Ah lallai, ai bansan haka take ba, yarinya simi simi kamar yar arziki ashe ƴar duniya ce" taɓe baki Aunty Luba tayi tace, "Ai wallahi Allah Ya taimake ki yasa bata jiqa ta bashi yasha a ruwa ba.." bata ƙarasa ba Zaytoona ta rusa ihu tace, "Mama dan Allah kiyi shiru.." kallonta Aunty Luba tayi tace, "Toh meye naki?" Shiru Zaytoona tayi kafin tace, "Amma Mama kin san ai ina son Yaya tun ina ƙarama.." cikin mamaki Aunty Luba ta kalli Zaytoona tace, "Baki da hankali ko?" Umma ce tayi saurin katse ta da, "Aah, baza ayi haka bh na gida bae ƙoshi ba a bayar waje.." kai tasa ta fice daga part ɗin ai kuwa tayi kiciɓis da motar Abideen ɗin, haɓa ta kama tace, "Wato yaron nan yazo gidan amma bai ko neme ni ba" tana faɗin haka tayi part ɗin Hajiya...


Don't forget to like and comment!😚❤️

Facebook #Fatee Mah

Wattpad #_khanoum_


©️ Fateemah MG





Post a Comment

0 Comments