TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Mugun so page 54

 𝕄𝕌𝔾𝕌ℕ 𝕊𝕆❤️‍🔥


*Written by Fateemah MG


🌸💕🌸💕🌸💕

#Zayn Abideen

#Safeerah♡

#Love

#Romance


               ....ᖴᗩTᗴᗴ ᗰᗩᕼ

ᗩᒪᕼᗩᗰᗪᑌᒪIᒪᒪᗩᕼ_(◕‿◕✿)


🫶🏻💕 


Page 5️⃣4️⃣



⚠️This page contains violence, read if you can manage...

🚫Skip idan baza ka iya karantawa ba!

__________

Ta daɗe a tsaye a bakin ƙofar part ɗinsa tana safa da marwa, tuno da jinin hannunsa tayi da kuma warning ɗin da yyi mata. A haukace ya shiga ɗakinsa ya fara cilli da duk abunda yyi karo dashi, kafin kace mae ya mayar da ɗakin nan kamar wani bola sae fasassun glasses kusan ko ina ga jinin da shi kansa yake zubarwa daga hannunsa. Fushinsa ya mayar wa gashin kansa yana ta fusgesu kamar sabon mahaukaci mae hauka tuburan, ajiyar zuciya ya sauke ya kamo leɓensa na ƙasa ya cize da ƙarfin gaske har sae da ya fashe ya fara zubar da jini, da sauri ya nufi side drawernsa yana tunanin yana da maganin da zae sha ya samu relief, wasu magunguna masa yawar bala'i a robobin su ya ciro ya fara bubbuɗewa yana neman wanda zae sha ya samu relief ɗin abunda yake damunsa. Ya baza su a ƙasa yana cikin nema sae muryarta yaji tace, "Me kake yi haka Ya Abideen?" A fusace ya miƙe ya bar pills ɗin a watse a ƙasa yana sake jin takaicin taurin kanta, dishi dishi yake gani kuma ko ma itace wani haushinta kawai yaji yana ji, a fusace ya tunkareta da yake ɗakin yana da ɗan duhu dan bae kunna wuta ba dama yawanci haka yake barin ɗakinsa ko da yana nan da curtains a rufe, tana juyawa ta kunna wutan ɗakin, wata ɓakin ciki ne ya sake kamashi yana takaicin uban wa yace ta kunna masa wuta bata san ƙara tunzurashi yake yi ba.


 Wutan na gauraye ɗakin yyi saurin duƙawa ya rufe idanunsa ya tare da hannayensa, ɗakin ta ƙurawa ido tana kallon state of mess da ya mayar da ɗakin, shi ta kalla da yake a duƙe, yana miƙewa yaji kamar ya samu abu ya fashe kansa saboda wani zugi da motsi da yake ji cikin kusan ko'ina a brain ɗinsa, wani sabon jini ne ya fara yi masa yawo a jiki ga wani ƙarfi da ya zo masa lokaci ɗaya, gadan gadan ya nufi kanta yyi maganin ta dan haushi take bashi, itama nufansa tayi ta kamo hannunsa dake zubar da jini tana kallo kamar zata yi kuka ganin jinin bae tsaya ba, bata ƙarasa kallo ba ya fusge hannunsa ya kamo wuyanta. Lokaci ɗaya numfashi ya fara neman gagararta, idanunsa ta kalla nan ta gane ba lafiya dan da bloodshot red eyes yake kallonta cike da takaici ko tsana amma ta kasa ganewa dae ga yanda jijiyoyin kansa suka miƙe, a hankali taji jinin hannun nasa yana shiga mata cikin riga dan da hannun ya shaƙe mata wuya, hannunta ta kai tana rirriƙeshi cikin son ya sake ta, ɗagata sama yyi har sae da ƙafafunta suka bar ƙasa take idanunta suka yi ja sosai har fuskarta sae da tayi ja ga yanda jijiyoyin ta suma suka fara tashi kusan on edge take tana jin numfashinta ta barin jikinta kaɗan da kaɗan, sake ta yyi ta faɗi ƙasa da sauri ta fara sha ƙan numfashi ta kai hannunta wuyanta tana taɓawa daga nan ta taɓo jini, a tsorace dake tashi sosai bata gama shiga cikin hayyacinta ba ya ɗauke cak ya jefar da ita kan gadonsa, kwance tayi tana kallonsa ba daman ihu dan yaushe numfashinta ya fara dawowa jikinta yau dae ta shaki hanyar mutuwa, numfashi take saukewa taji ya sa hannu ya yage kayan jikinta, tsaye yyi yana kallonta haka kawai yaji yana son gana mata azaba dan wata tsanarta yaji yana dasuwa a zuciyarsa, da sauri sauri yake numfashi ga ƙirjinsa dake sama yana ƙasa cikin motsin numfashi a fusace, wandon jikinsa ya zame yasa hannu ya yage pant ɗin jikinta, gab ta rufe ƙafafunta tana kuka, hannu yasa da ƙarfinsa ya buɗe su tareda hayewa gadon bata ankara ba taji yyi plunging into her da wani mugun ƙarfi, ƙara ta saka mae razanarwa jin wani zugin azaba na karaɗe jikinta kamar an saka mata barkono amma ko a jikinsa sae ma thrusting daya cigaba da ƙarfi. Ba ma wai yana jinsa turned on bane kawai mugunta yyi niyyar mata, kamar wani dabba mara control haka ya koma mata lokaci ɗaya, da ya ma rasa abun riƙewa sae ya kamo wuyanta yana choking ɗinta kuma ko a jikinsa, kuka take yi kamar ranta zae fita jin zafin azabar da yake gana mata ga wanda ya shaƙe ta, hannunta ta kai ta fara dukansa a ƙirji da ɗan sauran ƙarfin daya rage mata amma ko a jikinsa bare yasan tana yi hakan yasa ta koma yaƙushinsa, hannayen nata ya kama duka biyu da hannu ɗaya ya ɗage sama ya cigaba da abunda yake, ƙafafunta kuwa dama ya danne su sae daya kusa release bayan kusan minti 30 ya sauke wata gurnani sannan ya bar jikinta ya tsaya akanta, akan cinyoyinta da cikinta ya zubar da c*m ɗinsa kafin yaja wandonsa ya zuge, kallonta yyi shaɓe shaɓe sae hawaye dake kwarara amma baki ya mutu yyi mata lakwas bata jin wani ƙarfi ko ɗaya a jikinta. Wuyanta ya kamo ya miƙar da ita tsaye da kyar ta tsaya akan ƙafafunta tana jin kamar sun zama jelly, wani hankaɗata yyi har ta isa bakin ƙofa ta faɗi, ɗauke kansa yyi yace, "Idan na buɗe idanuna na ganki a nan I'll take all your h*les!" Tana jin haka ta miƙe har tana harɗewa, yagaggen rigarta ya cilla mata haka nan ta miƙe da kyar ta fice daga ɗakinsa. Ko wanka bae yi ba ya buɗe robar pills ɗin maganin bacci, bacci kawai yake son yi duk da yasan it is dangerous ya sha lokacin outburst ɗinsa dan zae iya bacci amma kuma baze tashi ba kenan, haka yyi kasada ya ɗiba shida ya watsa a bakinsa ya haɗiye bbu ko ruwa dan overdose ne ma yyi, akan gadonsa ya kife yana jin baccin yana neman ɗaukesa daga doron ƙasa...


Zaune tayi cikin bathtub da ta cika da ruwan zafi ta zauna a ciki tana kuka kanta a haɗe da gwiwanta, sosai zuciyarta ke yi mata wani ciwo da ta rasa ina zata saka kanta, wani ruwan ta sauya ta sake kafin tayi wanka ta fice daga toilet ɗin, sa'ar ta ɗayan a first time jikinta ya ɗanyi adjusting da size ɗinsa da ba haka ba da sae ta koma asibiti a yau ɗinma. Yana tashi bayan Magrib yyi wanka yyi sallolinsa, wani ciwo kansa yake yi masa hakan yasa ya shirya ya fice daga ɗakin, yana sauka downstairs yaji motsin ta a kitchen, sanye take da wata doguwar riga sae hularsa a kanta tana girki, tana motsi a bayanta ta maƙe kamar wata dodon koɗi, har kitchen ɗin ya shiga yace, "Ki gyara mun ɗakina kafin na dawo!" Da kyar take iya tsayuwa amma ya zata yi ya mayar mata da ƙafa kamar biscuit kuma dole tayi masa bauta, kai ta ɗaga masa amma ko kallon inda yake batayi ba tace, "Toh!" har zae fita ya lura bata ko kalli fuskarsa ba, zagayo wa yyi ya kamo kafaɗarta a tsorace ta tsaya kamar zata nutse tana jin kamar dodo ne ya riƙe ta, "dan.. Allah kayi haƙuri... bana... da lafiyaa..." har ƙasan zuciyarsa yaji wani abu ya tsaya masa, kallonta yyi yana kallon yanda fuskarta da idanunta suka kumbura, "Look at me!" A tsorace ta ɗaga kanta daga ƙasa, idanunsa ta kalla sannan tayi saurin ɗauke nata idanun daga kansa, sakin ta yyi ya juya ya fice daga gidan gaba ɗaya, kallon da take yi masa gaba ɗaya na tsoro ne duk alaƙarsu ta da ta rushe kenan, abunda ya daɗe yana ginawa ya rushe rana ɗaya ba gaira ba dalili. Yana ficewa daga gidan ta durƙushe a ƙasan kitchen tana kuka mae shiga rai, sosai kwanakin nan take jin maraicin mahaifiyarta na damunta sosai.


Zaune yyi gaban Dr Na'ima a wani restaurant sae murza hannayensa yake yi, well manicured fingernails ɗin hannunsa ta kalla tana ta studying ɗinsa amma ta kasa gane komai, can tace, "Meye matsalar?" ɗagowa yyi ya kalleta yace, "I blew up today!" zaro ido tayi tace, "Allah Ya sa da sauƙi!" Kallonta yyi yace, "Ya salaam! Na rasa komai yanzu, no love no trust and tsoro na take ji!" ɗauke kansa yyi yace, "I chocked her again and took her forcefully! Ni ban san ya zanyi da rai na ba.." sosai Na'ima ta tsorata tace, "Ya kamata ka gaya mata kar ta ringa ganin laifinka, baka cikin hayyacinka ne!" yatsine fuska yyi yana ɗaga mata gira cikin takaici, ɗaga murya yyi yace, "What do you expect me to tell her Na'ima? Na gaya mata ni mahaukaci ne bana da control lokacin outburst?" ajiyar zuciya Na'ima ta sauke tace, "Ba hauka bane Abideen, ciwo ne ai kuma yana kan kowa!" muryarsa ya rage sosai yace, "And kina tunanin zata zauna da mahauci ne?" girgiza kai Na'ima tayi tace, "Ka dena cewa kanka mahaukaci, ka faɗa mata and you'll work it out together, get someone to support you amma ace ka ɓoye wa kowa har best friend ɗinka tun young age da matarka da ake fata kuyi rayuwa har abada?" Juya mata ido yyi yace, "Meye maraba na da mahaukacin tunda hauka nakeyi kuma ban sani ba?" Ajiyar zuciya ya sauke ya ɗora, "I'll overcome it ni kaɗai, she's sick already wanni support zata bani bayan itama bata da lafiya?" Kallonsa Na'ima tayi ta miƙe tareda ɗaukar jakanta tace, "Atleast idan ka gaya mata idan outbursts ɗinka zae fara zata iya calming ɗinka ko ta je safe place inda baza ka ganta ba!" Shiru Abideen yyi yana kallonta nan tace, "I'm afraid this is your second violent outburst, idan ya kai na uku then zamu yi admitting ɗinka a asibiti har sae ka warke kasan haka abun yake" miƙewa tsaye yyi yace, "No Dr Na'ima, a psychiatric ya kamata ayi restraining ɗina! Gurare kalan haka ya kamata da mutane kala na." Yana faɗin haka yyi tafiyarsa ya barta a tsaye cike da mamaki....


*Toh ciwon meye haka? Dama Abideen mentally ill patient ne ko meye dae ku biyo ni muji.....😘🥂


* Your likes and votes means a lot! Karku manta da hakan...❤️

* Share MUGUN SO to your friends!😘💐


* Wattpad @_khanoum_

* Khanoum Fateemah loves you all!😘💐✨️


©️Fateemah MG



Post a Comment

0 Comments