TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Mugun so page 36

 𝕄𝕌𝔾𝕌ℕ 𝕊𝕆❤️‍🔥


*Written by Fateemah MG


🌸💕🌸💕🌸💕

#Zayn Abideen

#Safeerah♡

#Love

#Romance


               ....ᖴᗩTᗴᗴ ᗰᗩᕼ

ᗩᒪᕼᗩᗰᗪᑌᒪIᒪᒪᗩᕼ_(◕‿◕✿)


🫶🏻💕 

Page 3️⃣6️⃣

______


Shiru tayi ta kasa magana sae idanu da ta zuba masa tana kallon yanda ransa ya ɓaci, ƙwalla ne ya cika mata ido dan maraicin uwa bae taɓa damunta sosai kamar yanda yyi yau ba, yau da ace tana da uwa da sai ta kira ta sanar mata da damuwarta amma bata da kowa bayan Safna kuma waye zae so ta dame shi da zancen aurenta, hannu tasa ta share hawayen dake zuba daga idanunta.


Shiko ko kallon inda take bae sake yi ba bare yaga hawayen dake zuba daga idanunta, kishi ya rufe masa idanu baya tunanin komai. A fusace yyi parking motar a parking lot, side ɗinta ya koma ya buɗe mata ƙofa ya kamo kunnenta ɗaya, cikin jin zafi ta kama hannunsa amma bae sake ba haka ya riƙa janta har suka shiga cikin part ɗinsa. Turjewa ta fara yi ganin yana neman shigar da ita cikin bedroom ɗinsa tana tuno da punishment ɗin daya yi mata ranar, ganin haka yasa ya ɗaga ta cak sae kan gadon sa, yana ajiyeta kan gadon ya koma gefe yana kallonta. 


Kunnenta ta shafa jin yana yi mata zafi kamar zae tsinke, kama kunnen ya sake yace, "Ba kya jin magana ko? Tunda ke kin fi gane yaren punishment shknn.." ɗago kanta tayi ta kalle shi idanunta cike da kwalla. Baya ya matsa jin ana kiran sallar Magrib, bathroom ya wuce ya bar ta a zaune tana taɓa kunnenta. Ko daya fito a zaune ya sake ganinta tana taɓa kunnen, ɗage gira ɗaya yace, "Tashi ki tafi.." shiru tayi masa bata tashi daga zaunen bah, gaban wardrobe ɗinsa ya wuce ya fara ɓalle buttons ɗin Khakin sa still bata tafi ba, belt ya cire ya saka a mazauninsa ya zare rigar daga jikinsa.


Juyawa yyi ya kalleta yace, "Zan zo in ƙara matse kunnen in ya so saeki taɓa shi da dalili.." tana jin haka ta goge hawayenta tareda miƙewa tsaye, handbag ɗinta da mayafi ta riƙe a hannu tana tura masa baki, sae da ta kusa fita daga ɗakin. Akan idanunsa ta watsa masa harara tace, "Mugu kawai.." gani tayi yana kallonta dan bata zaci yana kallonta ba, zaro ido tayi ta kama bakinta tareda zurawa da gudu tana tsoron ya biyo bayanta, tsaye yyi gaban wardrobe yana kallonta, lumshe ido yyi ya chanza kayansa zuwa jallabiya ya fice daga gidan ya wuce Masjid. Tunda ya fita daga ɗakinsa ta saka makulli ta rufe ƙofarta tana tsoro, ko kaya bata chanza ba tayi sallah ta haye gado duk da ta takura.


Ba shi ya dawo ba sae bayan Ishaa ya dawo gidan riƙe da ledojin dinner da yyi order, a dinning table ya ajiye su ya wuce ɗakinsa dan watsa ruwa, cikin three-quarter yyi zamansa bbu riga a jikinsa. Wayarsa ya lalubo daga kan gadonsa ya dannawa Safeerah kira, tana zaune a gadonta ta kalli wayar tana ringing, tana tsoron ƙin ɗauka amma kuma ɗazu tayi masa rashin kunya hakan yasa ta kalli wayar har ta katse tana taune leɓe cikin tsoro da nadama. Yana zaune yana kallon wayar har ta katse bata ɗauka ba, ajiyar zuciya yyi ya miƙa ya fita daga part ɗinsa, tana zaune taji knocking ɗinsa amma sae dunƙulewa da ta sake yi a cikin lallausan duvet ɗin gadon. Cikin ɓacin rai ya fara kiran sunanta, "Safeerah... Safeerahh... Safeerahhh..!!" Jin shiru yasa yace, "Nasan kina ji na ki buɗe ƙofar nan.." ƙara maƙalewa tayi cikin bargon tace, "Ni bazan buɗe ba, na buɗe kayi mun mugunta..." numfashi ya sauke yace, "Idan baki buɗe ƙofar ba zan ɓalla ta.." murmushin mugunta tayi wai zai ɓalle ƙofa toh Allah Ya bashi sa'a, dariyar tayi a hankali tace, "Sae dae ka ɓalla ɗin, mugu kawai!" Duk da ransa a ɓace amma yanda ta bada amsar yyi abun dariya da yawa, tsintar kansa yyi yana dariya sae kuma ya haɗe fuska lokaci ɗaya, ƙafa yasa yyi wa ƙofar nan tokari ɗaya a gurin handle ɗin ƙofar, ba shiri yasa shouldernsa ya ƙara bugun ƙofar, a take ƙofar ta buɗe jin duka da aka kai mata. 


Saurin fito da kanta daga duvet tayi taga mae ke faruwa amma sae tsintar Abideen tayi yana takowa har bakin gadon, a tsorace ta silale ta zame daga gadon ta ɓoye a gefen side drawer ganin ko riga babu a jikinsa. A take idanunta suka cika da kwalla har suka fara zubowa daga idanun, hannu yasa ya sunkuce ta ya fice daga ɗakinta, a hanyar zuwa part ɗinsa yace, "Yanzu za kiyi serving punishment ɗinki.." ƙoƙarin zamewa ta fara yi amma ina yyi mata riƙon ƙarfi, bae zame ko ina da ita ba sae kan gadonsa.


Yana isa bakin gadonsa ya sauke ta ƙasa, ji tayi ƙafafunta baza su iya ɗaukarta ba sae silale wa tayi a ƙasan lallausan carpet ɗin ɗakin, zama yyi akan gado yana kallon yanda ta durƙushe a ƙasa ga gashinta dake ta sheƙi bayan ɗan kwalin kanta ya zame ya faɗi tun a ɗakinta. Gyara zaman yyi tareda ɗaure fuska yace, "Me ya hanaki ɗaukar wayata? Waye ya kira ki? Wa kike cewa mugu? Kin raina ni ko? Ni sa'an wasan kine?" Shiru tayi da ita sae sheƙar kuka da yake iya jiyowa, ɗago kanta tayi tace, "Ya Abi-deen dan Allah kayi haƙuri.." ɗage mata gira ɗaya yyi in seriousness yace, "Wait! Sae kinyi abu sae kice nayi haƙuri koh?" Bata ankara ba ya kamo kunneta da ya matse ɗazu, matsowa kusa da gadon tayi tana taɓa ƙafafunsa tana faɗin, "Dan Allah kayi haƙuri.. ba zan ƙara ba.." banza yyi da ita ya fara murɗe kunnen, ihu ta saka masa cikin jin azabar zafi. Kallonta yyi yace, "You pick my damn calls whenever I call, kina ji na???" Cikin tsoro da jin zafin azabar da kunnenta yake tace, "Wallahi... ba zan ƙara ba kaji.." murmushi ya ɗan yi sannan ya saki kunnenta tareda shafa gashin kanta daga kanta yace, "Good girl, just do as I say mm?"


Kai ta ɗaga masa inda yyi amfani da chance ɗin ya kamo lips ɗinta ya matse da ƙarfi, jin ba halin yin ihu ko magana yasa ta kai hannayenta tana ture nasa amma kamar bata kai hannu kan nasa ba. Kafe shi da idanu tayi hawaye suna zuba daga idanunta bil haƙƙi inda ta bashi tausayi sosai, ɓata rai yyi yace, "Waye ya kira ki ɗazu?" Tana son yin magana amma ya matse bakin cikin mugunta, sae a lokacin ya saki bakin yace, "Tashi ki ɗauko mun wayar!!" kai ta ɗaga masa ta miƙe ta fice simi simi, bata jima ba ta dawo riƙe da wayarta, karɓa yyi nan ya buɗe ganin bbu ko password, ga message ɗin daya shigo an rubuto daga wanda ya kirata ɗazun. 


💬Anyi submitting assignment ɗin Prof Tasiu yau fah, I called you earlier.. 


Ko da ta kawo masa wayar bata ga message ɗin ba bare ta duba, yana gama gani yyi deleting message ɗin da contact ɗin Asst. Class Rep ɗin. Cillar da wayar yyi kan sofa yyi mata alamar tazo, matsowa kusa dashi tayi jikinta na rawa, duk lokacin da zata ga naked chest ɗinsa dake ƙaƙƙarfa duk sae taji yyi mata kwarjini ga shakkan sa da take yi. Ƙananu yyi da fararen idanunsa yace, "Wa kike cewa mugu?" Shiru tayi da ita ta kasa cewa komai, taune bakinda yyi yace, "Tunda ni kk cewa mugu bara na nuna miki yanda ake muguntar.." yana faɗin haka ya ɗaure fuska ainun, ita kanta sae da tasha jinin jikinta ganin yanda ya ɗaure fuska, ƙasa tayi da kanta dan ta kasa haɗa ido dashi. A dake taji muryarsa dake cike da dakewa yace, "Cire rigarki!!!" Kallonsa take tana neman rangwanci daga idanunsa ko tausayi amma babu alamar ko ɗaya cikinsu. Matsar kwalla tayi ta fara ƙoƙarin cire rigar dan tasan shi sarai ba ƙaramin aikinsa bane ya yage mata sabon ɗinkin shaddar dake jikinta, zip ɗin ta zuge ta zame shi daga jikinta gaba ɗaya duk kunya ta bi ta isheta tana ji kamar zata nutse saboda kunya.


Tunda ya zuba mata idanu bae ɗaga su daga kanta ba sae ma bin jikinta da ido da yyi, yanda manyan bust ɗinta suka cika cup ɗin bra ɗin ya kalla, ga yanda black pant ɗinta ya ƙawata farin skin ɗinta. Ji yyi tayi bala'in birgesa ga yanda yaji zuciyarsa ta fara bugu da sauri da sauri, gani tayi ya kafe ta da ido ya bar ta a tsaye yasa ta fara tura masa baki, cikin shigar shagwaɓa tace, "Toh ba na kawo maka wayar ba kuma ka murɗe mun kunne, na tafi..?" Girarsa ɗaya ya ɗage mata, muryarsa cikin kasala yace, "Wa yace zaki tafi?" Tsuruu tayi da idanu tana ɓoye ƙirjinta daga jarababbub idanunsa, bata gama tunanin me zata ce ba yace a wata kasalalliyar murya, "Bara kiga asalin muguntar tunda ita kike so har kike kula wasu mazan a waje.." bakin da ya kumbura ta sake tura masa duk ya suntuma shi kuwa hakan ba ƙaramin burgesa yyi ganin ya kumbura ya ƙara cika da girma, jinsa yyi very turned on, ba shiri kuwa ya fusgeta...


Vote, comment and share to your friends please!😘

Facebook #Fatee Mah

Wattpad #_khanoum_


©️ Fateemah MG



Post a Comment

0 Comments