TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Mugun so page 45

 𝕄𝕌𝔾𝕌ℕ 𝕊𝕆❤️‍🔥


*Written by Fateemah MG


🌸💕🌸💕🌸💕

#Zayn Abideen

#Safeerah♡

#Love

#Romance


               ....ᖴᗩTᗴᗴ ᗰᗩᕼ

ᗩᒪᕼᗩᗰᗪᑌᒪIᒪᒪᗩᕼ_(◕‿◕✿)


🫶🏻💕 

Page 4️⃣5️⃣

________

Cikin takaici da zafin kishi daya rufewa Safeerah ido, bata ji bata gani cikin ɗaga ƴar siririyar muryarta tace, "Dan kai brothern tane, what gave you the right to get intimate with each other? Iye meya baku damar haka, is she your wife? Matar kace? Idan ita da abun da take maka kake so then go ahead and..." tunda ta fara maganar shi yanda ƙananun lips ɗinta ke motsi cikin tsiwa yake kallo, ba ta ankara ba kuwa sae tsintar bakinsa tayi a manne da nata, wani kiss ya fara bata da zafi zafi nan ta fara jin wani irin yanayi na ziyartar ta. 


Haushi abun ya sake bata wato tana yi masa magana amma ya mayar da ita mahaukaciya, hannunta ta sa ta ture ƙirjinsa inda hakan yasa yyi baya kaɗan, lumshe idanunsa da suka raune zuwa ja yyi sannan ya kafe ta dasu, matsowa ya sake yi kusa da ita kafin yace, "Kishi kike yi?" Zaro ido tayi cikin jin kunya kafin tayi sauri cikin in'ina tace, "Ki- kishi ku-kuma ni ba ki-shi nake b-bah.." dariya yyi kafin ya sake yunƙurin haɗe lips ɗinsu, hannunta ta saka a ƙirjinsa zata tureshi ganin hannunta na neman kawo masa cikas yasa ya kama hannayenta da hannu biyu ya ɗage sama. 😝😂


Tana cikin tunanin me yake aikatawa taji ya sake haɗe lips ɗinsu guri ɗaya, bata ankara ba taji ya kamo tongue ɗinta yana tsotsa wani firgita tayi tana son kwace kanta amma yyi mata riƙo mae kyau, ji tayi kamar baza ta iya jure tsayuwar ba saboda kasalar daya saukar mata ga wani daɗin abun da yake mata da take ji, sakin bakin nata yyi ya kafe ta idonsa da suka yi ƙananu yace, "Tunda kishi kike yi, ina birthday gift ɗina?" Shiru tayi tana mamakin ko zata iya yin abun da ma'aikaciyar saloon ta gaya mata, sakin hannun nata yyi inda ta kafe shi da dara daran idanunta. A hankali ta kamo hannayensa biyu, daga idanunta kunya yake kallo tsurarta hakan yasa yyi mamaki kunyan me take ji, jin soft hands ɗinsa riƙe da nashi yasa ya sake kafe ta da idanunsa, bae ankara ba yaji ta ɗaura hannayensa akan manyan boobs ɗinta, wani zabura jikinsa yyi ya fara rawa ba tareda ya lura da hakan ba. Tattaro dukkan confidence ɗinta tayi kafin tace, "shine gift ɗin naka.." wani kalar cize leɓe yyi daya sake tsuma mata jiki, zare hannayenta tayi daga kan nasa ta bar nashi akwai ya fara damuƙar ta, wasu kalar numfashi masu nauyi ta fara saukewa tana cize leɓenta, karkatar da kanta gefe tayi idanunta a rufe tana jin wani abu da bata san meye ba yana mamaye mata jiki.


Murmushi yyi ganin tana karɓar sakonsa yanda ya kamata, zaro ido tayi jin abu na bi mata ƙafa lura yyi da expression ɗinta yyi hakan, hannunsa ɗaya ya kai ya ɗage sleeping dress ɗinta yaga ko mae lafiya ce, wani ruwa ya gani yana bi mata ƙafa wani daɗi yaji, shafo ruwan yyi tareda kafe ta da ido, kallonsa tayi tana ajiyar zuciya sae gani tayi ya kai hannunsa bakinsa ya lashe, wani zubura tayi tana jin duk wata tsikar jikinta duk suna tashi, Ya Abideen yana neman haukatar da ita, bakinsu ya sake mannewa yan kissing ɗinta nan har take jin faint taste ɗinta. 


Suna tsaye amma burinsa bae wuce ya ji jikinta akan nasa ba, idanunsa da suka sake ja kamar garwashe ya kafe ta dasu, hannu yasa ya yage sleeping dress ɗin jikinta nan tayi tsaye daga ita sae red pant, wata wutar jaraba ce ta sake kunnuwa a jikinta da bbu abunda zae iya kashewa idan ba ita ba, ɗaukarta cak yyi sae kan gadonta ita dae jiki a mace kasa cewa komai tayi tana jin kamar ta fi shi buƙatuwa ma. (Kin shanye duka ai ga result nan😂)


Yana ajiyeta akan gadon ya tsaye yana cire buttons ɗin rigarsa inda ita kuma kai hannunta kan zip ɗin trousers ɗinsa tana taya shi bata san me ke ajiye buhu buhu gareta ba.😂😂

Yana gama ɓare kayan jikinsa yyi mata rumfa ya cigaba da kissing ɗinta, sosai ta ke biye masa tsumi na fusgarta, sosai yyi romancing ɗinta har ta fara neman fita hayyacinta amma a hankali ya bita a taƙaice dae a beginner level yake tafiya da ita.😂💔


Sosai take jin daɗin yanda yake binta sae da harka tayi nisa ta gane harkar ba ta yara bace, tun tana shagwaɓar ya dena data dae kamar ƙara tunzura shi take, kuka kuma ta koma tana yi masa shaɓe shaɓe amma inaaaa shi ko jinta baya yi dan yyi nisa, ana cikin haka ta kwala wani ihuu da bbu wanda bae ihun nan ba a gidan.


Sojoji biyu dake yin night patrol suka yi murmushi abun na birgesu, can da ɗaya yaji ihun yyi yawa yace, "Omo Boss no dey take it easy on her.." ɗayan da tausayin tane ya kamashi yace, "This one that she is screaming.." 


***

Sae can wajen ƙarfe 4:00am Abideen ya sauke wata ajiyar zuciya a gigice ya faɗa kan jikinta yana mayar da numfashi, matsawa gefe yyi jin bata yi magana ba hakan yasa ya kai hannunsa ya taɓa ta nan yaji jikinta yyi wani mugun zafi, a gigice ya miƙe ya kunna side lamp nan ya ganta a baje akan gadon bata ko numfashi ga jini da ya zubo daga fuskarta, tun da ya ke a rayuwarsa bae taɓa firgita ba kamar yadda yyi yau, taɓa ta ya fara a tsorace yana, "Safeerah.. Safeerah.. Safeerahh.." gani yyi kamar gawa ya taɓawa hakan yasa ya ƙara tsoracewa ga jini daya gani ya ɓata ash bedclothes. A firgice ya sauka ƙasa ya saka wandonsa, ji yyi kansa ya rufe bae ma san mae zaiyi ba shknn ya kashe yarinyar mutane, ambaton Allah kawai ya fara a zuciyarsa duk ya tsorace, gadon ya koma ya hau yana taɓa fuskarta yana sake kiran sunanta, "Safeerah.. Safeerah ki rufa mun asiri ki tashi dan Allah.." sauka daga gadon yyi ya wuce bathroom ya ɗibo ruwa yazo ya yayyafa mata amma a banza dan ko shuri bata yi ba, ya kashe rai a ɗaya ba ba biyu a filin yaƙi ba tareda yaji komai ba amma wannan da ke shimfiɗe a gadonsa ji yyi kamar an ɗaura masa dutse akan ƙirjinsa yana jin kamar baze iya numfashi bah, hannunsa ya zura cikin gashin sa yana jin kamar zae haukace, da kyar ya sake kallon fuskarta yana jin wasu zafafan hawaye na sauka daga idanunsa yace, "Safeerah.. dan Allah ki tashi, I can't live without you.." jijjigata ya fara amma ko alamar rai shi bae gani ba a jikinta, saukar hawaye daga idanun jajirtaccen namiji kuma soja da idanunsu a bushe yake yana wahala amma gashi suna zuba daga nasa ba tareda saninsa ba, da kyar ya lalubo wayarsa ya dannawa Ya Jamilah kira.


Zaune Ya Jamilah tayi kan darduma tayi nafila tana jiran a kira sallar Subh, ƙaran wayarta ya tasar da ita tana mamakin kira da Asubha kuma ganin Abideen yasa tayi saurin ɗauka ta kara a kunni sae jin murya ƙaninta tayi da kamar kuka yake yana cewa, "Ya Jamilah na shiga uku, shikenan na kashe yarinyar mutane bata motsi.." a firgice zuciyar Ya Jamilah ya tsinke tace, "Abideen meya faru..??" Kamar da kyar ma yake magana yace, "Safeerah ce.." sosai Ya Jamilah ta tsorata tunda tasan ciwon da Safeerahn take fama dashi tace, "Me kayi mata Abideen??" Ji tayi kamar yana inda inda yana cewa, "Dama.. dama.. Ya Jamilah bata numfashi fah.." ajiyar zuciya ta sauke mae nauyi tace, "Ka watsa mata ruwa?" Sheshsheƙan kukansa taji yana cewa, "Eh Ya Jamilah amma bata motsi, shknn na kashe yarinyar mutane.." da kyar Ya Jamilah tace, "Ka gyara ta lu wuce asibiti ina zuwa!!" Katse ta yyi da, "Bazan iya driving ba Ya Jamilah.." numfashi ta sauke tace, "Toh gani nan zuwa.." sosai zuciyar Ya Jamilah ke bugawa tana adduar yarinyar nan ta tashi lpy ga shi ƙaninta duk ya ruɗe ya fita hayyacinsa, sallar da bata jira an kira ba kenan ta miƙe ta ɗauki car keys ɗinta ta fice daga gidan tunda mijinta baya nan. 


Silalewa Abideen yyi daga tsayen da yyi ya zauna a ƙasa, da kyar ya samu ƙarfin daya shiga bathroom ya fito da wet towel, jikinta duk a ɓace yake da c*m ɗinsa a hankali ya soma gogeta ga jinin dake zuba daga ƙasanta ya ƙi ya tsaya, fita yyi ya koma ɗakinsa cikin wardrobe ɗinsa ya buɗe ya ciro jallabiya brown da navy blue ya koma ɗakinsa, zura mata brown ɗin yyi kafin ya saka navy blue, ko hula bae saka mata ba ya zauna gefenta hawaye sae ambaliya suka daga idanunsa...


*Na gaji da typing...😩💔 ko mu tafi break ne?😉🫠


©️Fateemah MG




Post a Comment

0 Comments