TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Mugun so page 37

 𝕄𝕌𝔾𝕌ℕ 𝕊𝕆❤️‍🔥


*Written by Fateemah MG


🌸💕🌸💕🌸💕

#Zayn Abideen

#Safeerah♡

#Love

#Romance


               ....ᖴᗩTᗴᗴ ᗰᗩᕼ

ᗩᒪᕼᗩᗰᗪᑌᒪIᒪᒪᗩᕼ_(◕‿◕✿)


🫶🏻💕 

Page 3️⃣7️⃣


______


Fisgo ta yyi ta faɗa kan ƙirjinsa, wani shock suka ji a jikinsu dukansu jin fatar junansu na gogan juna, hannu yasa ya rungumeta tsam a jikinsa har tana jin yanda ƙirjinsa ke bugawa da sauri sauri. Lamo tayi a jikinsa tana shaƙar daɗɗaɗen ƙamshin dake fita daga jikinsa nan ta ji duk tsikar jikinta suna tashi ga kasala da ta ji ya saukar mata lokaci ɗaya, ba zato ba tsammani ta ji yasa hannunsa ya yage bra ɗin jikinta, ta razana sosai tasa hannunta tana rufe ƙirjinta. Hakan da tayi ba ƙaramin shigar sa tayi ba tana taso masa da tsumi, gashi hannayenta ba zasu iya rufe bust ɗin nata ba, hannayensa yasa ya fusge nata daga ƙirjinta yace, "Meysa kike rufe mun kaya na? Ba kince ni mugu ba zan nuna miki muguntar ne ai" a kasalance ya ƙarasa maganar yana jin yanda sha'awarta ke fusgarsa. 


Kicin kicin tayi da ido zata ce, "Kayi haƙu.." bai bata damar ƙarasawa ba ya jawo ta manne da ƙirjinta yana jin yadda boobs ɗinta ke gogar strong chest ɗinsa, kumburarren bakinta ya kamo da nasa ya shiga kissing ɗinta da zafi zafi. Haɗe lips ɗin nata tayi jin yana neman entrance, cize lip ɗin nata yyi hakan yasa ta buɗe bakin inda ya samu damar fara exploring bakinta da harshensa, hannu ya kai yyi cupping manyan bust ɗinta yana matsa su. Mutsu mutsu ta soma yi masa alamar ya dena bata so, zare bakinsa yyi daga bakinta ya koma kan wuyanta yana ajiye mata wet kisses, ji tayi tsikar jikinta yana tashi ga yanda jikinta ya fara rawa jin harshensa yana bin wuyanta. Ƙoƙarin zamewa ta fara wanda yasa ya haye kanta tareda ɗaura mata naushinsa, a take taji numfashinta ya ɗauke jin fatarsa a jikinta, idanunsa ta kalla ta gani cike da zallar sha'awa da kasala. 


Zamewa ya ɗan yi ya ajiye bakinsa dai dai kan boobs ɗinta ya ajiye mata kiss a gurin, hannunta ta sa ta fara ƙoƙarin tureshi tana turo baki cikin shagwaɓa tana cewa, "Ya Abi-deen dan Allah ka bari ba na baka haƙuri ba..." ko kallonta bae yi ba yasa hannunsa ɗaya ya kama hannayenta biyu ɗayan kuma ya riƙe waist ɗinta yana mannawa da nasa, rau rau tayi da ido jinsa very aroused. Bata lura ba sae jin harshensa tayi yana circling titty ɗinta, wani zabura tayi tana sake kallon idanunsa shi ko kallo ma bata ishe shi ba yana can yana harkarsa, ji tayi wasu irin currents suna tafiya tun daga ƙafafunta har zuwa brain ɗinta, tsotsar da ya fara ne yasa sae ganin mutuniyarsa yyi tana ƙara tura masa bust hadda wasu numfashi masu nauyi take saukewa, ƙarshema wani kuka kuka ta soma yi masa, kansa ya ɗaga yana kallon fuskarta, idanunta rufe suke gam gashi tana wani cize lips ɗinta na ƙasa ta botsare.


Gira ya ɗage a zuciyarsa yana cewa wato yana punishing ɗinta amma daɗi take ji zae yi maganinta, komar da kansa yyi ya koma yi mata na mugunta ba shiri ta buɗe ido tana kallonsa cikin zallar shagwaɓa. Da ƙyar yyi yaƙi da zuciyarsa ta miƙe ya zauna a gefen gadon, itama tashi tayi tana wani matse cinyoyi shi kuwa ya bita da ido, kallonsa tayi bata ce komai ba sae baki da ta tura yace, "You are wet.." kanta ta kalla sannan ta ɗauke ido tana ƙoƙarin rufewa da hannayenta, rolling idanunsa yyi ya ɗauke kansa yana shafa gashin kansa yana ƙoƙarin danne kansa, ita yake son punishing amma gashi ta shafe shi tunda shima he's aroused. Gurinsa ta nufo ta zaune a gefensa tana ɗan kukan shagwaɓa tana faɗin, "Yaya Abi-deen..." numfashinta har wani ɗaukewa yake yi, kallo ɗaya yyi mata yasan me take so amma yyi fuska dan ya motso mata jaraba, ɗauke kansa yyi cikin nuna bae san me take cewa ba yace, "I'm starving, ki ɗauko mana dinner a dinning table.." shima da kyar ya ƙarasa maganar sae daya ɗauke kansa daga gareta dan har yanzu ba riga a jikinta ga hard buds ɗinta take neman zautar dashi, miƙewa yyi ya ciro mata vest ɗinsa white ya wurga mata inba haka ba sae a samu matsala. 


Ɗauka tayi tana tura masa baki ta saka ta juya zata fita, idanu ya bita dashi yana ganin yanda waist and hips ɗinta ke juyi idan tana tafiya, tana fita ya wuce wardrobe ɗinsa ya ciro magani ya wurga a baki, at least shi zai samu relief ita kuwa sae Allah, dariyar mugunta yyi ya koma ya zauna. Ko da ta kawo ledojin sae ta koma gefensa ta zauna, abincin suka fara ci yana zaune a sofa tana a ƙasan carpet ɗin ɗakin, tun ɗazu ya lura da ita sae so take ta manne masa amma ƙiriƙiri yake matsawa ko ya zuba mata ido yace, "Meye haka?.." haka dae yyi ta dariyar zuciya duk da shima da kyar yake controlling kansa duk da pills ɗin daya sha, suna gamawa ta tattara gurin ta fice dasu. Tana dawowa ta same shi a bakin wardrobe, zama tayi gefen gadon ta cigaba da masa kukan shagwaɓar tana cewa, "Yaya Abi-deen..." ko ya amsa sae ta sake kiran sunan nasa, gajiya yyi dan already he's turned on kuma tana sake tuno masa jaraba, murmushin mugunta yake so yyi saboda sarai yasan me take so. 


Tura masa baki tayi tace, "Yaya Abi-deen ina ta yi maka magana ka..ka yi banzaaa da..ni" kallonta yyi ya ɗage mata gira, cikin kasala yace, "Da kike ta kiran sunana me kike so?.." turo baki ta sake yi tace, "Toh ba kai bane.." kamar zai fashe da dariya a fili amma ya daure yace, "Nine mae?" Ɗauke kanta tayi sae kuma ta sake kallonsa tace, "Ka tafi gurin wardrobe tun ɗazu me kk yi ne?.." Kansa ya ɗan girgiza dan shi kansa ya manta me ya kai shi amma ya tuna yanzu da tayi magana wai sweatpants zai ɗauko idan yyi wanka amma kamar an shuka sa a tsaye. Rufe wardrobe ɗin yyi ya kalleta yace, "Me kike so..?" Gani yyi bama fuskarsa take kallo ba, tracing inda take kallo yyi zuwa wandonsa, da sauri ta juya mata baya sae ji yyi tace, "Little bro ya tashi daga bacci.." jiki na rawa ta miƙe zata nufo kansa ya juya ya kalleta da har ta ƙaraso ya riƙe hannayenta biyu da hannunsa ɗaya yace, "Na sani, rabu dashi..." yana faɗin haka ya juya ya shige bathroom ya barta a tsaye, doguwar tsuka ta ja tana buga ƙafa cikin jin takaici, zama tayi bakin ƙofar tana jiran fitowarsa. Ta ɗan jima tana jira ya fito sanye da sweatpants ɗin daya ciro ɗazu, mai kawai ya shafa wa jikinsa ya koma ya haye gado yyi kwanciyarsa, idanu ta bishi da su tana ji kamar tayi ihu. 


Sunansa ta koma tana kira shiko yyi banza da ita, kan gadon ta hau tana taɓa shi wai ya tashi daga baccin amma yyi banza da ita. Gani tayi kamar a iska takeyi hakan yasa ta zauna ta shiga rera masa kuka, dariyarsa yyi ta daurewa sae can kuma ta bashi tausayi dan ta daɗe tana kukan kuma ta ƙi yin shiru. Haka dae ya rabu da ita tana kuka har yyi bacci ya barta abunsa...


...

Washe gari da safe ya dawo daga gym ya ganta sanye da T shirt ƙarama mae kama jiki kuma babu wando sae black pant dake jikinta, breakfast tayi serving sannan ta zauna ta fara cin nata, sae da ya ƙarasa ta ce masa, "Good morning.." shiru yyi bae amsa ba yana bin ta da kallo, rama abunda yyi mata jiya zata yi ko mey? A ƙaidarsa baya yin komai bayan ya dawo daga gym sae yyi wanka amma yau kasa daurewa yyi, zama yyi ya fara cin abincin kansa a ƙasa. "Yaya Abi-deen.." shiru yyi mata bae amsa ta ba sarai ya san tona jarabarsa take sonyi dan ta rama hakan yasa yyi banza da ita, har ga Allah yana son matarsa amma har yanzu yana ga akwai yarinta a harkar ta hakan yasa ya barta ta ɗan ƙara amma yanzu yaga ta san me take so 😂🤭


Ganin ya ƙi yi mata magana yasa ta ɗauki ƙafarta ta fara shafa tasa ƙafar ta ƙasan table, still fuska yyi tun yana daurewa har ta fara yin sama da ƙafarta har numfashinsa yyi ƙarfi, fork ɗin ya ajiye akan plate ɗin sukayi ƙara sannan ya miƙe tsaye, itama miƙewa tayi tana nuna masa yanda Allah ya zuba mata halitta tace, "Har ka gama?" duk wani abu da zai jawo hankalinsa kanta shi takeyi wanda bata san illar da hakan zai iya jawo mata ba, kan hard titty ɗinta ya hango daga rigarta daya nuna outline ɗin, saurin ɗauke kansa yana jin kamar zai zauce idan bae sarrafasu ba. Juyawa yyi yace, "Don't do it again.." farr tayi da ido tace, "Ya Abideen mene?" Cikin shigar shagwaɓa ta faɗi ga bakin nan ya kumbura ƙila ma shi ya hana ta zuwa school ko revenge ɗin da tayi niyyar ɗauka ne. Oho dae koma meye ne, ajiyar zuciya ya sauke yace, "Okay!!! ki cigaba toh..." girar sa ya ɗage mata yayin daya faɗa hakan, yana faɗin haka ya wuce ya haye steps da uku uku ya barta da takaicin plan ɗinta yyi failing, bata san plan ɗinta yyi mugun ruɗa Abideen ba kawai dae ya daure ne kar ta wahala dan yana ganin she is not matured enough ta iya handling ɗinsa ba kuma gashi very rough hakan yasa ya barta ta sarara tukun dan idan ya fara ta kanta sae ta rasa yanda zata yi da ranta.


Part ɗinsa ya shiga ya wuce bathroom ya kunna shower ya tsaya akai, wato seducing ɗinsa take so yi, okayyy! Allah Ya bata sa'a, bata san ko ganinta yyi ba jinsa yake kamar maye inaga ita da kanta take neman tunzura shi, shi yana jin tausayinta tunda yasan yanda take and gata kamar mara lafiya a ido amma sae tsaurin idon bala'i ga taurin kai kamar mutan da, sosai yake ƙoƙarin ganin ya bita a hankali saboda first time ɗin tane and he is sure zata wahala amma kawai ta tazo tana neman ɓata masa plan... shikenan idan abunda take so kenan ta samu....


Let's keep the fire burning....🔥🔥


*Habaa lovely people!🥹 baku yin voting ko MUGUN SO baya maku daɗi ne?🥹💔

*Show your support!🥹🥂


©️ Fateemah MG



Post a Comment

0 Comments